Hukumar kula da Malamai na Jihar Gombe wato Gombe State Teachers Service Commission tana sanar da Shirin daukar maaikata da zasu koyar a makarantun secondary Dake fadin Jihar.
Hukumar na sanar da masu takardun kamar haka NCE/B.A ED/B.TECH ED/B.SC ED/HND+Technical Certificate da Masu PGDE da su garzaya shafin hukumar domin cikewa da sayan form ta hanyar Gombe State Internal Revenue website domin cire shaidar biya ta RRR Wanda za ka/ki yi amfani dashi wajen biyan naira N1000 na form. 
Bayan haka ana bukatar Wanda zai cika da ya zama Mai siffofi kamar haka:
1. Mai ilimin naura Mai kwakwalwa (Computer), 
2. ya zama zai iya aiki a duk inda aka turashi a jahar, 
3. dole ya zama dan asalin garin Gombe, 
4. Zaa fara cikewa yau Litinin 31,ga Janairu zuwa 28, ga watan Fabrairu, 2022
5. Karya gaza shekaru 18, sannan kar haura shekaru 45.
6. Sannan ya mallaki takardan shaidan yiwa kasa hidima ko na shaidar huce shekarun yin hidimar wa kasa.
Ga matakan da zaabi domin cike wannan neman Aikin kamar haka:
1. Visit the official website of the Gombe State Teachers’ Service Commission. https://www.tsc.gm.gov.ng
2. Click on portal
3. Click here to apply
4. Register with your surname, other names. Email address and password
5. Validate your email address, then
6. Visit the Board of internal Revenue website https://www.gombe.igr.ng for payment at the cost of One Thousand Naira (₦1,000.00) Only.
7. Go-to invoice
8. Click Remita Invoice
9. Select Revenue Head – Teachers’ Service Commission
10. Select Revenue Sub-Head- Sales of application form for employment
11. Fill the remaining fields with the appropriate information
12. Make sure to use the email address during sign up in the payer email field
13. Click Submit
14. The system will automatically generate RRR which you can print and take it to any Bank, Café or POS to make your payment.
You will receive payment confirmation in your email address.
15. Then re-login to https://www.tsc.gm.gov.ng and continue your application.

Sanarwan ta fitone daga hannun: Yahaya Ahmed a madadin Chairman 
Jamaar sai ayi sharing wa bayin Allah da akasan zasu iya bukata da fatan Allah ya sa a dace. 

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post