Umar M Sharif shahararran mayakin soyayya a Kannywood, Wakokin sa sun shahara kamar mawakin wurin kalaman soyayya masu kara nutsa masoya tare da hannun ka mai sanda kan almuran yau da gobe dake aukuwa a mafiyawan labaran soyayya kai ance waka a bakin mai ita tafi dadi:

Ga wannar wakar ta Fansar Kauna zaka iya tayani hukunci bayan ka saurareta

DOWNLOAD

Ga Kadan daga Lyrics na Fansar Kauna:

– Fansar kauna ga maiyin so wajabi a dauka komai wuya

– Ni dake Allahu ya hada

– Babu tambab wanda yai kada

– Gani nayi waka akan kida

Kuci gaba kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da sauransu.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post