Har yanzu muna tareda shahararran mawakan zamani na hausamp3 ko ince kannywood wato Hamisu breaker da Sammani wajen suburbudo muku zafafa.

Wakar mawakan yayi dadi wajen da kowa ya baje baiwar kwanya don nishadantar da masoyan waken nasu da ma masu ganin sunci gari, Wakar hadakar tayi kaurin suna abundai sai wanda yaji.
Domin Saukewa latsa alamar dake tafe wato:  DOWNLOAD

Karku manta zaku iya bibiyar zafafan da muke sakewa a Facebook da YouTube da sauran kafafen internet domin nishadin ku shine namu kuyi LIKE da SUBSCRIBE domin kuci gaba da zama dodar tare damu whausamp3Blog.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post