Malam Umar M Sharif na garin kaduna ya rawar gani a wakar sa ta mariya wacce yaiwa masoyiyar sa a film da fito a matsayin jarumi mai suna Mariya a cikin shekarar nan.
Mawakin yayi amfani da kalaman so masu dadin wajen gwada yar lelen tashi wato Mariya abun dai yafi dadi daga maishi

DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post