Waka daga sabo kuma babban mawakin Hausamp3 daga jihar Gombe. Gombawa ma sunce in batun fasaha ake to fa sun haifa kuma duniya ta shaida, bayanin muke akan Dan Musa 'The new Prince' ko ince Gagare kamar yadda sunan ya nuna ya shahara wajen iya sakan kalaman baiti masu dauke da kafiya na basira. 

Daga dai zance Abun dai Sai wanda yaji saboda haka sauke domin tayani alkalanci kuma kasan hausawa sunce waka abakin mai ita tafi dadi.

DOWNLOAD

Dan Musa bagajiba
Ga wakar bangajiba.
Assalam alaikum....
Rana ta gabar ta bullo can kuma take fadawa,

Bangajiba
Dan Musa bangajiba

To na rasa ya haka in sun ganni suke nokewa, sukace wai ance musu in nazo basa samun nitsuwa.
Dan Allah kuzo ku muzauna bana kaunar muyi gaba,
abun illahu ya tsattsara muku ban isa dai in hanaba.
Hassada ni bana yi kuma bansan yaya akeba.
..........Har zuwa Karshe

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post