Umar M sharif tauraron kannywood bai gushe ba a cikin wannan album nashi mai suna Dani Dake wajen an tayo da sambado da suburbudo mana dadadan faya fayan hausamp3.
Wakar Barauniya yayi bayabin yadda wata  santala mata tai awun gaba da zuciyarshi ne abun dai sai wanda yaji domin na lura maganar hausawa gaskiyane wai waka abakin mai ita tafi dadi. DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post