Hamisu Breaker shararraren mawakin kannywood kuma sabon jinibmai tashe a duniyar rera sautin wakan Hausamp3 masu sa nishadi da kara dangantar soyyaya mai armashi ta hanyar iya tsara kafiya mai ban kawa! Abun dai sai wanda yaji.

Mai karatu zaka iya tayani hukunci bayan sauraro ko karanta wannan wakar ta Hamisu Breaker wato Masoyiya kamar yadda zan kawo nan gaba:

Shi so saa ne, kuma sannan alkairi ne
na samu gwanata wadda ke sharen kukana.

Inada masoyiya mai kyau mai kwalliya kamar zinariya
don tashiga zuciya
Banai mata tirjiya
Zamanmu na lafiaya
Sarautar zuciya nabaiwa gimbiya

Nayi miki ajiya ta kaina kin jiya
Dakaina kin jiya
So sirrin zuciya
Duba danai jiya
Samun ki akwai wuya
Banai miki tinkiya
Koda a Ethiopia kin zarce baturiya
Ke zanzo yo bibiya
Maraicen safiya
Fara daga zuciya kin haske idaniya
Kalaman gaskiya dasu zan tutiya

Suffa ya wahainiya

A so naki na mato
Zumar so sun fito
Kibani ina zato zan samu abun fada
Wata inya fito
Zararsa saita fito
Da ke zan rankito hasken sa na dadada
Silarki na bigiro
Hakkinki na

Gareki na sankato
Baitinki na sakato ko ince na killato
So duk zan tarkato na miki inkin bida

Abin dai sai wanda yaji wai waka abakin mai ita tafi dadi...!?

DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post