Kowa yaji Rarara yaji Buhari, Dauda Adamu Kahutu ya sake warwaro wasu sabbin wakoki domin cigaban campaign shugaban kasa Buhari.
A wakar ta Baba Buhari Dodar Hausamp3 Rarara yayi batu ne ta cikin hausa ga waenda suka fadi primaries na jam'iyyar PDP abun dai sai wanda yaji.

DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post