Mawakin hausamp3 wato Umar M. Sharif ya sake sako zafafan wakokinshi na soyayya a cikin wani sabon album mai suna DANI DAKE

Wakar Asiyya tanada dadin sauraro musamman ga wanda ya taba shiga jazabar So. DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post