Ahmad shanawa mai Wakar baban chakwai ya samu karbuwa a duniyar masu sauraro da rera wakokin Hausamp3 na zamani batun zai fi kyau in kunci daga Dan mutanen Jos kwata ta yamma da Bauchi ta kenkeshi sabon matashin mawaki kuma jigo a duniyar wakokin Hausamp3 wato Ahmad Shanawa.  

Har Ila yau Mawakin yaja zare wajen warwaro dadada kuma kayatattun wakokinshi masu cike da raha, barkwanci da kuma soyayya mai izna ga alumma masu amfani da yaran Hausa.

Wakar Baby Cakwai tayi ainihin tasiri wajen kara gayawa duniya waye Ahmad Shanawa da bashi sababbin mabiya a shafukan sada zumunta, mai karatu kar incika da surutu Sauke wakar don ji da kunne yafi kwatance DOWNLOAD

1 Comments

Write your comments here

Anonymous said…
188bet 188bet betway betway 바카라사이트 바카라사이트 bet365 bet365 bet365 bet365 10bet 10bet fun88 soikeotot fun88 soikeotot 893
Previous Post Next Post