Matashin mawaki Hamisu Yusuf S Dorayi wato Breaker ya sake bamu wata hausamp3 bakandamiya dake ishara akan duniya ta salon mai sa tunani da debe kewa.

Labarin duniya mai abun mamaki breaker yayi hannunka mai sanda ga waenda ke daukar duniya tamkar gidan zama.....
DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post