Ahmad M Sadiq mawakine mai ainin kokarin sarrafa harshe aduniyar mawakan kannywood na Hausamp3 musamman a wannan Album na Kalamai, wakar tasa da yai mai amshin Nayi nisa ban Kaura A Ayarin Sahuba!

Ka duba kadan daga lyrics na wakar kamar haka:

Namiji:
Nayi nisa ban kaura Ayarin sahuba
nayi sauri bazafa ace dani rago ba
Murmushifa bazaya rabe da dariya ba
Mai farin jini bai zama mai bakin jini ba

Amshin Mace:
Nayi nisa ban kaura Ayarin sahuba
sauri sauri bazaya rabe da hanzariba
Murmushifa bazaya rabe da dariba
Mai farin jini bai zama mai bakin jini ba!

.............Har zuwa karshe

DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post