Umar M Sharif shahararran mayakin soyayya a Kannywood, Wakokin sa sun shahara kamar mawakin wurin kalaman soyayya masu kara nutsa masoya tare da hannun ka mai sanda kan almuran yau da gobe dake aukuwa a mafiyawan labaran soyayya kai ance waka a bakin mai ita tafi dadi:

Ga kadan daga cikin wakar Raayi Riga:-
 
*Kun gani kun gani Riga na sanya

*Ra'ayi Riga nasanya.

*Ra'ayi Riga zabina Gata

*Ra ayi Riga zabina Gashi

*Tunda kin bani so ni kuma ni kuma na baki kauna.

*Nayi miki guri zo acikin zuciyata ki zauna.

*Rayuwata dake zatafi dadi farin cikina
*Babu yin fada tunda mun san hali na juna.

*Bani jin rada kanki kece zabi na raina

*Zo muje mu huta ni dake a lambu na kauna

*Zabina Gata Kungani kungani.

*..........Har Karshen Wakar

Domin Saukewa/Download

Kuci gaba kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams Ds

Zaku Iya samun a Facebook.com/whausamp3

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post