Mawakin ya baje hajar kalamai masu ratsa masoya a cikin wannar waka mai suna a sama.
Ga kadan daga Baitucin daya rera acikin wakar Aminta da Juna kamar haka:
Aminta da juna nida masoyiyata, ba zargi tsakanin mu amana mun kai rikewa. X2
Kamar wasa ya zama gaske gaki a zuciyata 
Sannu a sannu kin tattake bani ganinsu mata
Kece nake yabo ni sai ke kin zam sarauniyata
Zo ga guri kin kwanta cikin zuciyata
Ki zam uwar diyata bazani manta daje ba.
Farin gani kaine tauraro ko acikin samari
 Mai ji dani bakayin koro kasani wuce gori
Na dau takadda na rike biro kai nasaka a fari
Koda nayi kuri nace inada jari naso in bada sari nasan baza ai musu ba.
Soyayya da dadi ...........Har Karshe DOWNLOAD

    

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post