Wakokin sa sun shahara kamar mawakin wurin kalaman soyayya masu kara nutsa masoya tare da hannun ka mai sanda.
GA KADAN DAGA WAKAR CIWON SO:
– Ciwon so Ciwon so Soyayya
– Ciwon so ya tafi na warke sam babu sauran jinya
–  Dake zan tafi muje ai mana auren gata
– Ciwon so na dade ina jinya Yau yazamo karshe
– Mun dade muna wasan buya Abin kamar tashe..
...........Karshe
Sauke Download
Kuci gaba kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams Ds

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post