Ka_fisu_gaskiya_Baba wakace da Dauda Kahutu  Rarara tare da Boris suka yi wajen nuna gaskiyar alkairin dake cikin mulkin gwamnatinnan.
Ga kadan daga cikin ta :
*Ka fisu gaskiya Baba
*Mu sai Buhari ko gobe
*Zabinka ya zamo alkhairi bai barmu munji kunyaba.
Sauke Download
Kuci gaba kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da sauransu.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post