Wakokin sa sun shahara kamar mawakin wurin kalaman soyayya masu kara nutsa masoya tare da hannun ka mai sanda kan almuran yau da gobe dake aukuwa a mafiyawan labaran soyayya kai ance waka a bakin mai ita tafi dadi

Ga kadan daga cikin lyrics:

Azauna wataran a saba Tilas ne kisanya Aranki Arashi sai ya Faru x2

Soyyaya ke nabaiwa dukkan kaina

Download

Kuci gaba da kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da sauransu. 

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post