shararen tauraro mai haske aduniyar wakokin hausamp3 musamman wakokin da suke tsuma Mata, Biki dama na wakokin fina finan hausa kai in takaice maka zance har wakokin siyasa ana damawa dashi wato Ado Gwanja.

Wakar datai fice tazama bakandamiya da mai ita wato Ado Isa Gwanja! -
Bagashi kadai take jigo domin kuwa ta kasance Bakandamiya ga Mata Wanda Hakan yasa suke so, ji, kauna da Kuma mararin Jin wakar. Wannar wakar bawata bace illa KUJERAR TSAKAR GIDA!

Ahayye Sama cibiyar Nisa tsakaninki da yaro sai kallo! 
Ahayye Sama cibiyar Nisa tsakaninki da yaro sai kallo! 
Sama! 
Sama! 

wakokin hausamp3 masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da
sauransu.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post