Wakar Ado Gwanja ta Dakin Bakuwa ta samu karbuwa musamman yadda  mawakin yayi amfani da irin nasa salon dake dauke hankalin masu sauraron shi musamman Mata iyayen Mu(maza).

Ado Isah Gwanja ya kasance shararen tauraro mai haske aduniyar wakokin hausa musamman wakokin da suke tsuma Mata, Biki dama na wakokin fina finan hausa kai in takaice maka zance har wakokin siyasa ana damawa dashi.


Kuci gaba kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da

sauransu.


Ga kadan daga cikin wakar kamar haka.......

Dakin Bakuwa wa zai leka?
Allah raba mu da bakin halinki Ashana!

Dakin Bakuwa wa zai leka?
Allah raba mu da bakin halinki anty kunama!

Guda Guda!!

Yadda Zaren yazo haka kalar yadi.
Menaman Sani jeka ga kundi
Kara'in rayuwa ba'ayi dani ba............

Domin sauke wannar Waka latsa
Download

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post