Rawar Baza Riga Waka ce da Hussain Danko yayi ta acikin album din shi mai suna Nasarar Gani.

  Acikin kundin yayi wakokin da suke tsuma masoya da azanci irin na Dan Hausa abun Dai sai Wanda yaji. A hankali zamu cigaba da kawo muku sauran fayafayan nan bada jimawa ba in mai kowa ya yarda.

Ga kadan daga cikin wakar kamar haka :

Rawar Baza Riga!

nayi farin ciki inkikai haka zan karko.

Rawar Baza Riga!

Rawar Saba Riga!..........

Domin saukarwa latsa Download

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post