Nura M Inuwa shararren mawakin Hausa wadda yayi suna ya saki Wannan Album dinne mai Suna Ranar Aurena a lokacin Bikin shi Inda yai Godiya tareda gaisuwar ban gajiya ga masoya da Yan Uwa sakamakon nuna masa gata da akai yayin Bikin.

Ga wakar kamar haka :

Tinanina domin ki nake yin soyyaya kamanni na sune suka nuna mun dace! X2

Tunani ke sayawa ai ta nitsawa soyyaya kamanni inkaji anyi a kauna an dace......... End

Download

Kuci gaba da kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da
sauransu.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post