Rayuwa tana faruwa faruwa wucewa take kamar ba'ayiba, by Faty Musa Dalibar makarantar Nuruddin. 

Lallai wannar wakar tayi fice acikin sauran wakokin hausa ta inda tai bayanin yadda al amura da tsarin rayuwa yau gareka gobe ga waninka.
Wannar baiwar Allah bata tsaya nan ba....... Saika saurari fefen audio kaji daga bakinta.. ¶¶¶
Sauraro ko Download

Kuci gaba kasancewa da whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da
sauransu.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post