Kamar yadda Sunan ya nuna Sayyad Gadan Kaya ya kasance da Asalin jihar kano ne kuma sabon mawaki mai dauke da fasahar mutanen dauri wajen zakulo da kididgar kafiya a cikin wakarshi na Hausamp3.
Wannan wakar ta samo asaline acikin album nashi mai su NA GANE SO wanda shine kusan kundi na farko da wallafa kuma ya samu karbuwa musamman sabida wannan wakar:
Ga kadan daga cikinta kamar haka:
Zo ka gyara tunanina *2
Zo ki gyara tunanina*2

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post