Abdul D One har yanzu ke bamu nishadi daga shahararran kundinahi na Kece Tawa a cikin wakar 'Na dade a Soyayya ya za'ai na fita? Mawakin hausamp3 irinsa na farko.

Na dade a Soyayya ya za'ai na fita! A cikin wannan takaitacciyar wakar D One yayi amfani da tausasan kalamai dake nuna irin wanda aka jarraba da So ke iya fuskanta.
DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post