Waka daga Kundin Dalilin So na dan kwalisan mawakan zamani.

Ga kadan daga baitotin:

To ni nakine hakika ki rike sauniya,
Kada kin mance kan ki/ka don nine mahadinki dai X2

Gida wanda bai da kofa so yayi tambari
Yau zanzo gidan ku tadi kada kice bari
Domin so yana da alwashi baida dan gari
Domin ke idanuwace,
Na same ki ban maraice,
Tarin hankali da nutsuwa naki su nake bida.

Eyy sirrin zuci ya fito tun kafin ka tambaya...
...........Har zuwa Karshe

DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post