Wakar Rarara yayi wata sabuwar waka data ja hankalin siyasar kano.
Acikin wakar yayi shagube ne ga tsohon gwamnar jiyar watu Sen. Rabiu Kwankwaso. Saboda janye aniyarsa da yai na zuwa Kano ranar 30 ga watan janairu. Wanda wasu ke ganin hakan dai
dai ne saboda bin doka da kura kiyaye dukiyoyi da rayukan jama'a, inda wasu kuma a nasu raayin ke ganin tsorone ya hana shi zuwa mahaifar tasa wato kano.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post