Wannar wakar Rarara da Boris sunyi tane domin maraba da dawowar Shugaba Muhammadu Buhari daga landan Dan cigaba da shugabanci bayan yayi fama da jinyar da ba'a bayyanata ba.

Sannu da sauka dattijo x3
Baba nagartaccen Tsani da zuwan ka talakawa sun damu Suna mana zancen kewarka.
Barman ka da sauka baba Buhari Shirin su gizago ya kwance.

Gare ku domin saukarwa da Sauraro


Kuci gaba kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da
sauransu.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post