Nura yayi zubar plause wato kafiya  a wannan waka inda ya nuna Soyayya da yabawa a cikin Wakar ranar aurensa hausamp3.

Idan da rai da rabo
kana zaki samu yabo
Masoyiyata!
habibiyata!
sarauniyata!
kin zarce mata!
Kin basu rata!
Zaman ki Lau sonki ne ya ratsa bargo.

DOWNLOAD

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post