Ranar Aurena Track 3

Ga lyrics kamar haka :

Eee Zanso ku gane komai da lokacin sa! Tsaba zaa sa a turmi sannan a casa!
Da mahaukaci da wawa basu bada amsaaa!

Wanda zasu kushe zancen sai mahassada.

Mai tsautsayi ko shi zai hau kahon gada, ita duniya budurwar wawace...

DOWNLOAD

Kuci gaba kasancewa whausamp3 domin samun wakokin hausa masu kayatarwa daga shahararrun mawaka daban daban irinsu Gwanja, Nura, M Sharif, Danko da Makamantansu kai harma Sabin Hausa Hip Hop daga Lil Shams, Dj Gadson, BOC da sauransu.

Post a Comment

Write your comments here

Previous Post Next Post